kungiyar kasashen musulmi ta yi allawadai da harin indonesia da kamaru

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kai a wani masallaci a arewacin kasar Kamaru da kuma birnin Jakarat na Indonesia.
Lambar Labari: 3480046    Ranar Watsawa : 2016/01/16